iqna

IQNA

Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Amurka ya bukaci zababben shugaban kasar da ya janye dokar da Trump ya kafa ta yin leken asiri a kan musulmi.
Lambar Labari: 3485485    Ranar Watsawa : 2020/12/23

Gwamnatin kasar Amurka ta samar da wani tsari na leken asiri a kan musulmin kasar ta hanyar wayoyin salula.
Lambar Labari: 3485376    Ranar Watsawa : 2020/11/17

Bangaren kasa da kasa, cibiyar musulmin kasar Amurka ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da matakin da shugaban kasar ke shirin dauka na hana musulmi shiga kasar.
Lambar Labari: 3481168    Ranar Watsawa : 2017/01/25